Niels Nkounkou
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Cikakken suna | Niels Patrick Nkounkou | ||||||||||||||||||
Haihuwa |
Pontoise (mul) ![]() | ||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
full-back (en) ![]() | ||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Niels Patrick Nkounkou (an haife shi 1 Nuwamba 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na hagu a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Jamus Eintracht Frankfurt. Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a tawagar Faransa a Tokyo 2020.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.