Jump to content

Nigeria CommunicationsWeek

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nigeria CommunicationsWeek
Bayanai
Iri takardar jarida
Ƙasa Najeriya

Nigeria CommunicationsWeek jarida ce ta yanar gizo da ake bugawa a Najeriya wacce ke ba da rahoto kan fasahar sadarwa. Babban editan jaridar shine Ken Nwogbo. Jaridar na nan a jihar Legas a Najeriya. Nigerian Communicationsweek ta bayyana cewa tun 2007 suke bayar da rahoto da kuma wallafawa.[1]

A cewar jaridar The Guardian, CommunicationsWeek Media Limited, ita ce mawallafin jaridar Nigeria CommunicationsWeek wadda ta fara bayar da lambar yabo ta Beacon of ICT (BoICT) da nufin ba da gudummawar da ta dace don ci gaban ilimin fasahar sadarwa (ICT) a Najeriya.[2][3]

  1. "Home". Nigerian CommunicationWeek (in Turanci). Retrieved 2021-03-17.
  2. Paul, Dayo. "Online voting for BoICT Awards 2016 gets underway". Newswatch Times. Archived from the original on 6 March 2016. Retrieved 3 March 2016.
  3. Guardian, The (7 May 2015). "Sidmach receives BOICT awards". The Guardian. Archived from the original on 9 February 2022. Retrieved 9 February 2022.