Jump to content

Norah Milanesi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Norah Milanesi
Rayuwa
Haihuwa Broni (en) Fassara, 23 ga Janairu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Kameru
Italiya
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara
Yar asalin kamaru ce da Italiya
Yar wasan linkaya ce ta kamaru

Norah Elisabeth Milanesi (an haife ta a ranar 23 ga watan Janairu 2003 a Broni, Italiya) 'yar wasan ninkaya ce 'yar Kamaru . [1] Ta yi gasar tseren mita 50 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 . [2]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Milanesi a Italiya, kuma 'yar asalin Kamaru ce da Italiya. [3]

  1. "Norah Milanesi". Olympedia. Retrieved 31 July 2021.
  2. "Women's 50m Freestyle: Result summary" (PDF). Tokyo 2020. Archived from the original (PDF) on 30 July 2021. Retrieved 31 July 2021.
  3. "Norah Milanesi on Friday in the pool for the 50 freestyle". www.breakinglatest.news. Archived from the original on 2024-03-28. Retrieved 2024-03-28.