Normandie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Normandie
Flag of Normandie.svg Blason region fr Normandie.svg
Administration
Capital Rouen
Geography
Normandie2014 region locator map.svg
Area 29906 km²
Borders with Pays de la Loire, Centre-Val de Loire (en) Fassara, Île-de-France (en) Fassara, Hauts-de-France (en) Fassara da Brittany (en) Fassara
Demography
Population 3,330,478 imezdaɣ. (ga Janairu, 1, 2017)
Density 111.36 inhabitants/km²
Other information
www.normandie.fr/

Yankin Normandie (ko Normandiya) ta kasance ɗaya daga cikin yankin gwamnatin kasar Faransa; babban biranen yanki, su ne Rouen (parepe) da Caen (fadan gwamnati). Bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan uku da dubu dari uku da talatin ne. Shugaban yanki Hervé Morin ne.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.