Jump to content

Notre-Dame de Paris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Notre-Dame de Paris
Notre-Dame de Paris
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Public institution of intermunicipal cooperation with own taxation (en) FassaraGrand Paris (en) Fassara
Territorial collectivity of France with special status (en) FassaraFaris
Sector of Paris (en) FassaraParis Centre (en) Fassara
Municipal arrondissement (en) Fassara4th arrondissement of Paris (en) Fassara
Administrative quarter of Paris (en) FassaraQuartier Notre-Dame (en) Fassara
Geographical location île de la Cité (en) Fassara
Coordinates 48°51′11″N 2°20′59″E / 48.853°N 2.3498°E / 48.853; 2.3498
Map
History and use
850th anniversary of Notre-Dame de Paris

Ginawa1163 - 1345

Conservation1844 - 1864

Consecration 19 Mayu 1186

Coronation of Napoleon I 2 Disamba 1804

Dedication 31 Mayu 1864

2019 fire at Notre-Dame de Paris 15 ga Afirilu, 2019
Mai-iko French State (en) Fassara
French State (en) Fassara
Suna saboda Veneration of Mary in the Catholic Church (en) Fassara
Addini Katolika
Diocese (en) Fassara) Roman Catholic Archdiocese of Paris (en) Fassara
Suna Maryamu, mahaifiyar Yesu
Maximum capacity (en) Fassara 9,000
Karatun Gine-gine
Zanen gini Jean de Chelles (en) Fassara
Pierre de Montreuil (mul) Fassara
Pierre de Chelles (en) Fassara
Jean Ravy (en) Fassara
Raymond du Temple (mul) Fassara
Material(s) dimension stone (en) Fassara
Style (en) Fassara French Gothic architecture (en) Fassara
Early Gothic architecture (en) Fassara
Rayonnant (en) Fassara
classic gothic (en) Fassara
Tsawo 69 m
90 m
Faɗi 48 meters
Tsawo 127 meters
Yawan fili 5,500 m²
Heritage
Mérimée ID PA00086250
Visitors per year (en) Fassara 12,000,000
Parts buttress (en) Fassara:
Contact
Address 6 Place du Parvis de Notre-Dame, 75004 Paris
Offical website
Notre dame

Notre-Dame de Paris (IPAc-en|ˌ|nɒtrə_|ˈdɑːm|,_|ˌ|noʊtrə|_|ˈ|deɪm|,_|ˌ|noʊtrə|_|ˈ|dɑːm);[1][2][3] IPA-fr|nɔtʁə dam də paʁi|lang|Cathedrale de Nothre Dame; meaning "Our Lady of Paris"), Anfi saninsa da Notre-Dame,sunan Notre Dame, nada ma'anar "Our Lady" anfi amfani dashi a sunan cocin wadanda suka hada da cathedral din Chartres, Rheims da Rouen. wani medieval Cocin Katolika dake a Île de la Cité a 4th arrondissement na birnin Paris, France. The cathedral is consecrated to the Virgin Mary kuma ana ganinsa daga cikin mafi kyawun misali na French Gothic architecture. Its innovative use of the rib vault da flying buttress, its enormous and colourful rose windows, da kuma naturalism da mafi yawan sculptural decoration dinsa yasa ya banbanta da irin Romanesque style na da.

Notre-Dame de Paris
notre dame de paris

Anfara ginin cathedral din a 1160 ƙarƙashin Bishop Maurice de Sully amma an kammala gininsa suka a 1260,amma akan masa gyare-gyare akai akai cikin karnonin da suka biyo baya. A shekarar 1790s, Notre-Dame ta fuskanci desecration yayin French Revolution; inda yawan cin hotunan addinin dake nan aka salhuntar dasu.A 1804, cathedral yazama nan ne akayi Coronation of Napoleon I amatsayin Emperor of France, da kuma yiwa Henri, Count of Chambord wannan tsarki a 1821, harwayau a nan ne aka yi jana'izar shugaban Third French Republic.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.