Nouri Bouzid

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nouri Bouzid
Rayuwa
Haihuwa Sfax (en) Fassara, 1945 (78/79 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo, ɗan wasan kwaikwayo, maiwaƙe da Malami
Kyaututtuka
IMDb nm0100525

Nouri Bouzid (an haife shi a shekara ta 1945) darektan fina-finan Tunisiya ne kuma marubucin fim. Ya shirya fina-finai bakwai tsakanin shekara ta 1986 zuwa 2006. An nuna fim ɗinsa na Man of Ashes a cikin sashin Un Certain Regard na 1986 Cannes Film Festival. Shekaru uku bayan haka, an nuna fim ɗinsa na Golden Horseshoes a cikin wannan sashe a bikin 1989.[1]

An nuna Bouzid a cikin wani fim na shekarar 2009 game da kwarewar cinema a al'adu daban-daban da ake kira Cinema Is Everywhere.

Fina-finai da aka zaɓa[gyara sashe | gyara masomin]

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Festival de Cannes: Golden Horseshoes". festival-cannes.com. Retrieved 2009-08-02.
  2. "Ibn Rushd Fund for Freedom of Thought". Ibn Rushd. Archived from the original on 15 March 2016. Retrieved 28 January 2015.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]