Jump to content

Noussair Mazraoui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Noussair Mazraoui
Rayuwa
Haihuwa Leiderdorp (en) Fassara, 14 Nuwamba, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AFC Ajax (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.83 m
Kyaututtuka

Noussair Mazraoui (an haifeshi ranar 14 ga Nuwamba 1997) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama don ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich. Hakanan zai iya taka leda a matsayin mai tsaron baya, tsakiyar ko wiki. An haife shi a Netherlands, yana buga wa tawagar ƙasar Maroko.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]