Ntiero Effiom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ntiero Effiom
Rayuwa
Haihuwa Cross River, 22 Nuwamba, 1946
ƙasa Najeriya
Mutuwa Cross River, 10 Satumba 2014
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ntiero Effiom (22 Nuwamba 1946-10 Satumba 2014) kocin ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya jagoranci Pelican Stars da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Oluwashina Okeleji (11 September 2014). "Ex-Nigeria women's coach Ntiero Effiom dies". BBC Sport. Retrieved 1 May 2018
  2. "Ntiero Died of Typhoid, Stroke – Wife". Leadership. 12 September 2014. Retrieved 13 September 2014