O.M. Ogbulu
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | namiji |
| Wurin haihuwa | Ukwa ta Yamma |
| Sana'a | marubuci da Malami |
Onyemachi Maxwell Ogbulu wanda aka fi sani da O.M. Ogbulu masanin ilimin Najeriya ne. Shi ne Mataimakin Shugaban Jami’ar Jihar Abia na Uturu na 8 kuma na yanzu tun daga cikin watan Disamban shekarar 2021.[1][2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kwaifa, Aliyu (29 November 2020). "ABIA: Prof. Maxwell Ogbulu Emerges As New ABSU VC". Daily Trust. Retrieved 23 February 2022.
- ↑ Agwu, Udoka (14 November 2021). "ABSU VC raises committees to grow human, natural resources". Business Day. Retrieved 23 February 2022.
- ↑ Eze, James (24 November 2020). "Ikpeazụ appoints new VC for Abia university". Premium Times. Retrieved 23 February 2022.