Jump to content

Obaro Ikime

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Obaro Ikime
Rayuwa
Haihuwa jahar Delta, 30 Disamba 1936
ƙasa Najeriya
Mazauni jahar Delta
Mutuwa 25 ga Afirilu, 2023
Karatu
Makaranta Jami'ar Ibadan
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi, marubuci da priest (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Prof. Obaro Ikime yayi rayuwa daga talatin ga watan Disamba ta shekarar alif dari tara da talatin da shida zuwa ashirin da biyar ga watan Afrilu ta shekara ta dubu biyu da ashirin da uku. Masanin tarihi ne dan kasar Najeriya. [1] [2]