Jump to content

Oderah Chidom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oderah Chidom
Rayuwa
Haihuwa Hayward (mul) Fassara, 9 ga Yuli, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Ƴan uwa
Ahali Arinze Chidom (en) Fassara
Karatu
Makaranta Duke University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
ŽKK Athlete Celje (en) Fassara2017-2018
Cmoki-Minsk (en) Fassara2019-2020
Union Féminine Angers Basket 49 (en) Fassara2020-2021
Q3461741 Fassara2022-
Dafni B.C. (women's basketball) (en) Fassara2018-2019
 

Oderah Obiageli Chidom (An haifeta ne a ranar 9 ga watan Yuli 1995) ƙwararriyar 'yar , wasan ƙwallon kwando ce ta Najeriya wacce ke buga wa ƙungiyar ƙwallon ƙwando ta mata ta Najeriya wasa.[1]

Ta yi aiki a Jami'ar Duke.[2] kulob din Atlanta Dream ne ya tsara ta.[3] Ta taka leda a Tsmoki-Minsk. Ta sanya hannu don buga wa Angers wasa.

Ta halarci Gasar Kwallon Kwando ta Mata ta U17.[4] Ta halarci 2019 EuroCup Women.[5] Ta cancanci shiga gasar Olympics ta bazara na 2020.[6]

  1. Oderah Chidom-2016-17-Women's Basketball". Duke University. Retrieved 16 July 2021.
  2. Brown, Chris (14 April 2017). "Blue Devil Selected in WNBA Draft". Ball Durham. Retrieved 16 July 2021.
  3. Oderah Chidom". WNBA Stats. Retrieved 16 July 2021.
  4. "Oderah Chidom Obiageli CHIDOM at the EuroCup Women2019-20". FIBA.basketball|Oderah Chidom Obiageli CHIDOM at the EuroCup Women]] Oderah Chidom Obiageli CHIDOM at the EuroCup Women2019-20". FIBA.basketball|2019-20". FIBA.basketball]]. Retrieved 16 July 2021.
  5. Eurobasket. "Oderah Chidom Player Profile, Angers-Union Feminine Basket 49, News, Stats-Eurobasket". Eurobasket LLC. Retrieved 16 July 2021.
  6. Oderah Chidom/Elizabeth Williams update!".247Sports|Oderah Chidom/Elizabeth Williams update!".]] Oderah Chidom/ Elizabeth Williams update!".247Sports|247Sports]]. Retrieved 16 July 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Oderah Chidom FIBA Gasar Cin Kofin Mata na 2019/2020