Odette Richard
Appearance
Odette Richard | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Johannesburg, 18 ga Yuli, 1988 |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Mutuwa | Disamba 2020 |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Witwatersrand |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | rhythmic gymnast (en) |
Mahalarcin
|
Odette Richard (18 ga watan Yulin 1988 - Disamba 2020) ta kasance 'Mai wasan motsa jiki ta Afirka ta Kudu. Ta wakilci al'ummarta a gasa ta kasa da kasa. Ta shiga gasar Olympics ta bazara ta 2008 a Beijing . [1]
Ta kuma taka rawar gani a gasar zakarun duniya, ciki har da a gasar zাৰun motsa jiki ta duniya ta 2005 da 2007.[2]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Odette Richard". Olympedia. Retrieved 20 December 2020.
- ↑ "2007 World Rhythmic Gymnastics Championships athletes - Odette Richard". LonginesTiming.com. Retrieved 27 January 2016.