Odiabidi
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar rivers | |||
| Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ahoada ta Gabas | |||
Odiabidi birni ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Ahoada ta Gabas a jihar Ribas, a Najeriya.[1][2] Lambar gidan waya na Odiabidi ita ce 510101.[3]
Fitattun abubuwa da suka faru
[gyara sashe | gyara masomin]- 2011: Mawaƙiya kuma yar wasan kwaikwayo Muma Gee ta auri mijinta jarumi Prince Eke a wani ɗaurin aure na gargajiya da aka gudanar a Odiabidi.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Impacts and Adaptation" (PDF). Nigeriaclimatechange.org. Archived from the original (PDF) on 2014-05-17. Retrieved 2014-05-15.
- 1 2 "Muma Gee weds". Vanguardngr.com. Vanguard Media. 2011-12-09. Retrieved 2014-05-15.
- ↑ "Odiabidi Postal Code". Nigeria ZIP codes. Retrieved 2014-05-15.
