Ogechi Onyinanya
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, 26 Mayu 1985 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||
Ogechi Onyinanya (an haife ta ranar 26 Mayu 1985) itace mai tsaron gidan kwallon Najeriya. Tana daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004. damar samun kiran da akai mata a shekarar 2004 ya kara ɗaukaka ta.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2004
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-09-09. Retrieved 2020-11-09.