Ogedegbe (surname)
Appearance
| sunan gida | |
| Bayanai | |
| Harshen aiki ko suna | Yarbanci |
| Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Ogedegbe sunan mahaifi ne na Najeriya. Shahararrun mutane masu suna sun hada da:
- Best Ogedegbe (1954-2009), mai tsaron ragar kwallon kafa ta Najeriya
- Gbenga Ogedegbe, likitan dan Najeriya dan Amurka
- Ogedegbe of Ilesa (1822-1910), sarkin Yarbawa kuma jarumi
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.