Ogedengbe of Ilesa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ogedengbe of Ilesa (1822-1910), wanda aka fi sani da Ogedengbe Agbogun Gboro, sarkin Yarbawa ne kuma mayaka a kasar Yarbawa, wani yanki na Najeriya a yau. Ya yi aiki a matsayin Seriki (babban jarumi) a lokacin yakin Kiriji (1877-1893). Ya yi yaki ya ci Ibadan.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.