Jump to content

Ogunlola Olubunmi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ogunlola Olubunmi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ijero/Ekiti West/Efon
Rayuwa
Haihuwa 19 ga Yuli, 1965 (61 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Ogunlola Omowumi Olubunmi 'yar siyasar Najeriya ce daga jihar Ekiti a Najeriya.[1] An haife ta a ranar 19 ga watan Yuli, 1965. Tana wakiltar mazaɓar tarayya ta Ijero/Ekiti ta yamma/Efon a majalisar wakilai.[2][3][4]

  1. "Reps want 'indiscriminate erection' of speed bumps on federal roads checked" (in Turanci). 2019-11-20. Retrieved 2022-02-21.
  2. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nassnig.org. Archived from the original on 2020-11-30.
  3. Elumoye, Deji; Orizu, Udora (21 June 2020). "Amazons That Enliven the Ninth N'Assembly". This Day Live. Retrieved 22 November 2020.
  4. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". www.nassnig.org. Archived from the original on 2020-11-30.