Oh Schuks... I'm Gatvol
Appearance
Oh Schuks... I'm Gatvol | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2004 |
Asalin suna | Oh Schuks... I'm Gatvol |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Leon Schuster |
Marubin wasannin kwaykwayo | Leon Schuster |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | Leon Schuster |
External links | |
Specialized websites
|
Oh Schuks Ni Gatvol! , Fim ne na ban dariya na shekarar 2004 na Afirka ta Kudu wanda Leon Schuster ya rubuta, ya shirya, gami da bayar umarni.[1] Ya kuma taka rawa a cikin fim ɗin tare da Alfred Ntombela, Gerry the Clown, Bill Flynn da Al Debbo.[2]
Kasafin kuɗin fim ɗin na farko ya kai R 2,000,000, amma an kashe karin R6,000 don ƙarin kuɗin da ke cikin jirgin. Fim ɗin ya sami R30,000,000 gabaɗaya a Afirka ta Kudu kuma tare da ƙarin miliyan hudu (4) a duk duniya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "I won't go blackface now. It's just racist: Leon Schuster". TimesLIVE (in Turanci). Retrieved 2022-07-10.
- ↑ "Oh Schuks... I'm Gatvol - Movie". www.moviefone.com (in Turanci). Retrieved 2022-07-10.