Jump to content

Olaifa Jimoh Aremu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Jimoh Olaifa Aremu ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Egbado North/Imeko Afon na jihar Ogun a majalisar wakilai ta 9. [1] [2]

  1. TVCN (2021-03-17). "Ogun lawmaker Jimoh Olaifa defects to APC - Trending News" (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  2. Baiyewu, Leke (2021-03-17). "Ogun rep Aremu dumps ADC for APC". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.