Jump to content

Olaiya Igwe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olaiya Igwe
Rayuwa
Sana'a
Sana'a jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, darakta da mai tsara fim

Ebun Oloyede Wanda aka fi sani da Olaiya Igwe, fitaccen jarumin fina-finan Nollywood ne, furodusa kuma darakta wanda ya yi fice wajen shirya fina-finan da suka haɗa da; irin Esin, Alase Aye da Abela Pupa.[1][2][3][4][5]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Olaiya ɗan jihar Ogun ne. A shekarar 2022, ya kammala karatunsa a jami'ar Crescent, Abeokuta, Najeriya.[6][1]

Olaiya Igwe ya shafe sama da shekaru arba’in a harkar fim, ya fito a fina-finai sama da ɗari kuma ya shirya fina-finai sama da ashirin.[3]

  • Iru Esin
  • Kosi Tabi Sugbon
  • Abela Pupa
  • Baale Oko Ilu
  • Awon Aladun De (Shirin Talabijin mai dogon zango)
  • Ile Alayo
  1. 1.0 1.1 Jonathan, Oladayo (2021-07-21). "How losing N52m to piracy almost rendered me bankrupt - Olaiya Igwe". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-10-19.
  2. "Olaiya Igwe opens up on skit making". The Nation Newspaper (in Turanci). 2021-08-13. Retrieved 2022-10-19.
  3. 3.0 3.1 Online, Tribune (2021-05-23). "Losing N52m movie project to piracy almost gave me heart attack —Olaiya Igwe". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2022-10-19.
  4. Ajetunmobi, Maymunah (2021-10-09). "I didn't have money for surgery: Olaiya Igwe recounts battle with kidney stone". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2022-10-19.
  5. Owolawi, Taiwo (2019-10-28). "It is purely an act of wickedness - Actor Olaiya Igwe speaks on his tribal marks". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Archived from the original on 2022-10-19. Retrieved 2022-10-19.
  6. Ajetunmobi, Maymunah (2022-10-17). "Olaiya Igwe, Mr Latin, other veteran actors bag degrees from private university". Legit.ng - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 2022-10-19.