Olive Sturgess
Appearance
Olive Sturgess | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ocean Falls (en) , 8 Oktoba 1933 (91 shekaru) |
ƙasa | Kanada |
Mazauni | Los Angeles |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm0836346 |
Olive Sturgess (an haife ta a ranar 8 ga Oktoba,shekarata alif 1933) tsohuwar 'yar wasan kwaikwayo ce ta Kanada wacce ta yi aiki a fina-finai na Amurka,shirye-shiryen talabijin, da gidan wasan kwaikwayo a cikin shekarun 1950 da 1960. Iyayenta sune Mr. da Mrs. Leonard Sturgess.Leonard ya dauki bakuncin shirin rediyo na kansa. Ta zo Hollywood a shekara ta alif 1954.