Olowo Imade
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Ondo, |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Harsuna | Yarbanci |
| Sana'a | |
Olowo Imade ya gaji mahaifinsa, Ojugbelu a Okiti Upafa (Upafa Hills). Ya jagoranci jama’arsa zuwa Oke-Made (Made-Hills) inda suka yi zamansu na dan lokaci musamman saboda yake-yake da tsawa da suka yi sanadiyyar mutuwar Omo-lowos da dama. Daga karshe suka koma Okiti-Asegbo (wato tsakiyar garin Owo) inda suka fadada zuwa kudancin garin inda Olowo Imade tare da Ighare.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.