Oloye Akin Alabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oloye Akin Alabi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Egbeda/Ona-Ara
Rayuwa
Haihuwa Ibadan, 31 ga Maris, 1977 (47 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Harvard
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Employers NairaBET (en) Fassara
akinalabi.com

Oleye Akin Alabi Dan siya sar qasar najeriya ne an haifesji ne a talatin da daya ga watan maris din shekarai alif dubu daya da dari tara da casa'in da saba'in da bakwai 1977 dan siya dar kasar najeriya ne kuma dan kasuwa. Shi ne marubucin mafi kyawun sayar da littattafai na kasuwanci da tallace-tallace, Small Business Big Money ga yadda ake siyar wa ga yan najeriya shine ya kafa nairabet.com kanfanin yin fare ne na wassanni na farko a najeriya shine wanda ya kafa kuma mallakar lekki united. [1] [2] [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]