Olu Agunloye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olu Agunloye
ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Sana'a ɗan siyasa
Ɗan bangaren siyasa Action Congress of Nigeria (en) Fassara

Olu Agunloye ɗan siyasar Najeriya ne wanda tsohon ministan wutar lantarki da ƙarafa ne kuma tsohon ƙaramin ministan tsaro (Navy). A cikin shekarar 2016 ya shiga jam'iyyar Social Democratic Party kuma ya zama ɗan takarar gwamnan jihar Ondo.[1][2]

Agunloye ya taɓa zama mamba a jam'iyyar People's Democratic Party da Action Congress of Nigeria.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]