Jump to content

Oluwole Akinyele Agbede

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oluwole Akinyele Agbede
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Sana'a
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

Oluwole Akinyele Agbede farfesa ne a fannin albarkatun ruwa da injiniyancin kasa a Jami'ar Ibadan. Shi fellow ne na Cibiyar Nazarin Kimiyya ta Nijeriya wanda aka zaɓa a cikin Ƙungiyar Kwalejin a Babban Taronta na Shekara-shekara da aka gudanar a cikin Janairu 2015.[1] Ya samu digirin farko a fannin Applied Geophysics a shekarar 1976 sannan ya yi digiri na biyu a fannin Injiniyancin Geology a shekarar 1982 daga Jami’ar Obafemi Awolowo da ke Ile Ife sannan ya yi digirin digirgir a fannin injiniyan farar hula daga Jami’ar City ta Landan a shekarar 1985.[2]

  1. "NAS holds public lecture induction of fellows". nas.org.ng. Archived from the original on July 8, 2015. Retrieved July 13, 2015.
  2. "Prof. Agbede O.A". University of Ibadan. Archived from the original on July 14, 2015. Retrieved July 13, 2015.