Omniya Mahmoud
Appearance
Omniya Mahmoud | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 6 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Omnia Mahmoud Abdelhamid Mahmoud ( Larabci: أمنية محمود عبد الحميد محمود </link> ; an haife ta a ranar 6 ga watan Fabrairu shekara ta alaikum ɗari tara da casa'in da hudu 1994A.c) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya. Ta kasance memba a kungiyar mata ta ƙasar Masar.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Omnia Mahmoud ta buga wa Wadi Degla ta Masar wasa.
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Omnia Mahmoud ya buga wa Masar wasa a babban mataki a gasar cin kofin Afrika ta mata na shekarar 2016.