Omugwo
Appearance
| Omugwo | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2017 |
| Asalin suna | Omugwo |
| Asalin harshe | Turanci |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Kunle Afolayan |
| Marubin wasannin kwaykwayo | Kemi Adesoye |
| 'yan wasa | |
| Samar | |
| Mai tsarawa | Kunle Afolayan |
Omugwo fim ɗin Najeriya ne na 2017 wanda Kunle Afolayan ya bayar da umarni kuma ya rubuta.[1][2] Fim ɗin ya samo asali ne daga al’adar Igbo na Omugwo,[3] al’adar da ake ba da kulawar bayan haihuwa ga sabuwar mahaifiya, musamman uwaye na farko.
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Ken Erics
- Omuwunmi Dada
- Patience Ozokwor
- Ayo Adesanya
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kunle Afolayan, Omowunmi Dada, Ayo Adesanya attend media screening". www.pulse.ng (in Turanci). 2017-04-05. Retrieved 2019-11-03.
- ↑ Augoye, Jayne (2017-04-08). "Kunle Afolayan's latest flick, Omugwo, opens in Nigerian Cinemas - Premium Times Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2019-11-03.
- ↑ "Omugwo (postpartum care) in Nigeria explained". senseinthat.ng (in Turanci). 2020-11-26. Retrieved 2020-11-26.