Ondo (birni)
Appearance
Ondo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jahar Ondo | |||
Babban birni | Akure, | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 358,430 lissafi | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 290 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1510 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 351101 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 |
Ondo birni ne, da ke a jihar Ondo, a ƙasar Najeriya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, akwai jimilar mutane 358,430 (dubu dari uku da hamsin da takwas da dari huɗu da talatin).