Jump to content

Ooni Lajamisan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ooni Lajamisan (Yoruba) shi ne Ooni na takwas na Ife, babban mai mulkin masarautar gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Ayetise kuma Ooni Lajodoogun ya gaje shi. [1]

  1. Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015