Orphé Mbina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Orphé Mbina
Rayuwa
Haihuwa Libreville, 2 Nuwamba, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Patrick Orphé Mbina (an haife shi a ranar 2 ga watan Nuwamba 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar Faransa ta Chamalières.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 21 ga watan Agusta 2020, Mbina ya sanya hannu kan kwangila a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Grenoble Foot 38.[1] Mbina ya fara buga wasansa na farko tare da Grenoble a cikin rashin nasara da ci 1-0 a gasar Ligue 2 a hannun Amiens SC a ranar 17 ga watan Oktoba 2020.[2]

A ranar 22 ga watan Yuli 2021, ya ƙaura zuwa kulob ɗin Beauvais. [3] Ya koma ƙungiyar Chamalières a ranar 28 ga watan Yuni 2022.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. redaction, La. "National 2. Le mercato complet des clubs du groupe D" .
  2. "Amiens SC vs. Grenoble Foot 38 - 17 October 2020" . Soccerway .
  3. "#MERCATO UN ATTAQUANT DE L2 TESTÉ... ET APPROUVÉ" (in French). Beauvais . 22 July 2021.
  4. "N2, N3 : De nouvelles recrues officialisées" (in French). foot-national.com. 28 June 2022. Retrieved 6 November 2022.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]