Osai Ojigho
Osai Ojigho (an haife ta a shekara ta 1976) kwararre ne kan haƙƙin ɗan adam ɗan Najeriya, lauya kuma mai fafutukar daidaita jinsi, [1] wanda Tun daga shekarar 2021 shi ne Daraktan ofishin Amnesty International na ƙasa a Najeriya. Ta yi aiki a Majalisar Ba da Shawarwari ta Duniya na Cibiyar Matan Afirka a Doka (IAWL) kuma ta zauna a kan kwamitin Alliances for Africa.[2][3][4]
An haifi Ojigho a Jihar Legas ga dangin Cif Mark Obu da matarsa Theresa . Ta sami digiri na shari'a (LLB) a Jami'ar Legas da kuma digiri na biyu a master of Laws (LLM) daga Jami'ar Wolverhampton, dake kasar Ingila. [1][2] An kira ta zuwa Bar na Najeriya a shekara ta dubu biyu dai-dai wato 2000 kuma ta sami Diploma a fannin 'yancin dan adam na kasa da kasa daga Kwalejin Shari'a ta Ingila da Wales a shekara ta dubu biyu da goma dai-dai wato 2010. [3]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar dubu biyu da goma sha bakwai wato 2017, an nada Ojigho a matsayin shugaba ko kuma Darakta na Ƙasa na kungiyar Amnesty International a kasar Najeriya, inda ta lura kuma ta shiga cikin shawarwari da yakin fafutuka domin sauye-sauyen zamantakewa ciki har da Bring Back Our Girls da End SARS da kuma ba da muryar kungiyar ga wasu nau'ikan keta haƙƙin ɗan adam, rashin adalci na zamantakewa, 'yancin gidaje, da cin zarafin jima'i. [4][5][6][7][8][9][10][11][12][13][14]
Kyaututtuka
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekara ta dubu biyu da goma sha biyar wato 2015, kungiyar mata ta Afirka ta lissafa Ojigho a matsayin daya daga cikin 'yan mata goma sha takwas wato 18 na nahiyar Afirka da za su sani da kuma yin bikin.[15]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Nigeria: Osai Ojigho joins Amnesty International Nigeria as new Country Director". www.amnesty.org (in Turanci). Retrieved 2020-06-23.
- ↑ "Amnesty appoints Osai Ojigho as Country Director for Nigeria". Financial Nigeria International Limited (in Turanci). Retrieved 2020-06-23.
- ↑ Woman.NG (2017-04-27). "Osai Ojigho Becomes Country Director Of Amnesty International In Nigeria". Woman.NG (in Turanci). Archived from the original on 2022-02-18. Retrieved 2020-10-26.
- ↑ "Amnesty International announces Osai Ojigho as new Country Director". P.M. News (in Turanci). 2017-04-26. Retrieved 2020-10-26.
- ↑ "Ojigho joins Amnesty as Nigeria's Country Director". Punch Newspapers (in Turanci). 2017-04-28. Retrieved 2022-11-10.
- ↑ "Nigerian forces killed 12 peaceful protesters, Amnesty says". AP NEWS. 2020-10-21. Retrieved 2020-10-26.
- ↑ AfricaNews (2020-10-22). "#EndSARSNow: NGO Says Justice "Needs to Be Served" in Nigeria". Africanews (in Turanci). Retrieved 2020-10-26.
- ↑ Presse, AFP-Agence France. "Nigeria's Ban On Police Unit Is 'Lame': Amnesty". www.barrons.com (in Turanci). Retrieved 2020-10-26.
- ↑ "Amnesty Sets Agenda to Address Nigeria's Human Rights Violations". Council on Foreign Relations (in Turanci). Retrieved 2020-10-26.
- ↑ "Rights Group Calls for War Crimes Probe Against Nigeria's Military | Voice of America - English". www.voanews.com (in Turanci). Retrieved 2020-10-26.
- ↑ "Nigeria: 30K Evicted, Defying Court". hlrn.org. Retrieved 2020-10-26.
- ↑ ""They betrayed us" : Women who survived Boko Haram raped, starved and detained in Nigeria - Nigeria". ReliefWeb (in Turanci). Retrieved 2020-10-26.
- ↑ "The NBA should have a sexual harassment policy". Legal Business (in Turanci). 2020-06-26. Retrieved 2020-10-26.
- ↑ Services, Compiled from Wire (2018-05-25). "Boko Haram victims face abuse by Nigerian army". Daily Sabah (in Turanci). Retrieved 2020-10-26.
- ↑ "18 Phenomenal African Feminists to Know and Celebrate » African Feminist Forum". African Feminist Forum (in Turanci). 2015-05-04. Retrieved 2020-10-27.