Othman I
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 1379 (Gregorian) |
| Sana'a | |
Othman I, wanda aka fi sani da Uthman I, shi ne sarkin daular Kanem – Borno daga 1376 – 1379 a lokacin Daular Sayfawa.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa, International Scientific Committee for the drafting of a General History of (1984-12-31). General History of Africa: Africa from the Twelfth to the Sixteenth Century (in Turanci). UNESCO Publishing. pp. 258–264. ISBN 978-92-3-101710-0.