Ottawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ottawa.

Ottawa (lafazi : /ottawa/) birni ce, da ke a lardin Ontario, a ƙasar Kanada. Ita ce babban birnin kasar Kanada. Ottawa tana da yawan jama'a 934,243, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Ottawa a shekara ta 1826. Ottawa na akan kogin Ottawa ne.