Jump to content

Otuam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Otuam

Wuri
Map
 5°13′16″N 0°48′29″W / 5.221°N 0.808°W / 5.221; -0.808
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Tsakiya
Gundumomin Ghanagundumar Ekumfi

Otuam (kuma Tantum) birni ne a gundumar Ekumfi, Yankin Tsakiya, Ghana.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Shine wurin da Kamfanin Royal African Company ya gina Sansanin Tantumquery a cikin 1720s.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "The Fort at Tantumquery". ghanamuseums.org. Ghana Museums and Monuments Board. Archived from the original on 25 April 2012. Retrieved 17 July 2016.