Oumou Kone
Appearance
Oumou Kone | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 20 Disamba 1999 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Mali | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Oumou Kone (an haife ta a ranar 20 ga Disambar 1999), yar wasan ƙwallon ƙafa ce yar ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin mai gaba ga Super Lionnes da ƙungiyar mata ta ƙasar Mali.
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Kone ta buga wa Mali a babban mataki a lokacin gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na shekarar 2014.