Ousmane Ba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ousmane Ba
Rayuwa
Haihuwa 6 ga Yuni, 2002 (21 shekaru)
ƙasa Senegal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ousmane Ba (an haife shi 6 ga watan Yunin 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar Metz ta Ligue 2.[1]

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Ba samfurin matasa ne na makarantar matasa ta Senegalese Génération Foot.[2]

A ranar 16 ga watan Satumban 2020, ya shiga Metz B.[3]

A ranar 7 ga watan Oktoban 2020, ya sanya hannu kan kwangila har zuwa 2025 tare da Metz.[4]

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ba ya fara bugawa Senegal U-23 wasan da ci 4-0 da Maroko U-23 a ranar 22 ga ga watan Satumban 2022.[5]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.ligue1.com/player?id=ousmane-ba
  2. https://letsgometz.com/ousmane-ba-pret-pour-la-bataille-fc-metz-annecy/
  3. https://www.fcmetz.com/2020-2021/actualites/equipe-pro/ousmane-ba-rejoint-les-grenats
  4. https://www.fcmetz.com/2020-2021/actualites/equipe-pro/pape-matar-sarr-et-ousmane-ba-officiellement-presentes
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-09-26. Retrieved 2023-03-19.