Ousmane Zeidine Ahmeye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ousmane Zeidine Ahmeye
Rayuwa
Haihuwa Nijar, 9 ga Yuni, 1994 (29 shekaru)
ƙasa Nijar
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Niger national football team (en) Fassara2013-201310
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 187 cm

Ousmane Zeidine Ahmeye (an haife shi 9 Yunin shekarar alif dubu daya da dari tara da casain da hudu 1994), shi ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar ne da ke taka leda a gaba .

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Yunin shekarata 2013, Ahmeye ya sanya hannu kan ƙungiyar Angers ta Faransa a gasar Lig 2. A ranar 17 ga watan Agustan shekarar 2016, Ahmeye ya sanya hannu kan ƙungiyar Dordoi Bishkek ta Kyrgyzstan.

Na duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Ahmeye ya fara buga wa kungiyar ƙwallon ƙafa ta Nijer wasa da Burkina Faso a ranar 23 ga Maris 2013. [1]

Ƙididdigar aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Na duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Kungiyar kwallon kafa ta Niger
Shekara Ayyuka Goals
2013 1 0
Jimla 1 0

Ƙididdigar da ta dace daidai da wasa ta buga 23 Maris 2013 [1]

Daraja[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab[gyara sashe | gyara masomin]

Dordoi Bishkek
  • Kofin Kirgizistan (1): 2016

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 "Ousmane Ahmeye Zeidine". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 26 October 2016. Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT Stats" defined multiple times with different content