Oussema Amdouni
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Tunis, 16 Satumba 1991 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Oussema Amdouni (an haife shi a ranar 16 ga watan Disamban shekarar 1991) shi ne kuma ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunusiya wanda a yanzu haka yake buga wasa a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Al-Thoqbah ta Saudi Arabiya.