Over Her Dead Body (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Over Her Dead Body (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2022
Asalin suna Over Her Dead Body
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Pen Pusher production (en) Fassara
External links

Over Her Dead Body, wani fim ne na barkwanci a Najeriya game da yadda iyaye mata ke son 'ya'yansu wajen cutar da surukai. Kamfanin (Pen Pusher production and distributed) ne ya shirya fim din, kuma wani kamfanin rarraba fina-finan Nollywood da aka fi sani da Genesis ne ya Samar da shi wurare daban-daban. Sola Osofisan ne ya rubuta, shiryawa gami da bada umarnin shirin.[1]

An saki fim din ranar 7 ga watanni Janairu, 2022.

Tsokaci[gyara sashe | gyara masomin]

Surukar Zara bayan ta kubuta daga barayin babbar hanya ta yanke shawarar zama da danta da nufin kula da jikokinta. Da isar su gidansu ta gano ma'auratan basu haifi yaro ba, hakan yasa ta zage zara da matsawa Zara har ta kai ga yaki wanda hakan ya mayar da gidan wani yanki na yaki.[2]

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "New movie, Over Her Dead Body, premieres January 7th in cinemas". businessday.ng. Retrieved 2022-07-20.
  2. "Over Her Dead Body premieres today with hilarious spin - Businessday NG". businessday.ng. Retrieved 2022-07-20.
  3. Rapheal (2022-01-06). "Over Her Dead Body hits cinemas nationwide". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-07-20.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]