Owhrode
Appearance
Owhrode | ||||
---|---|---|---|---|
Udu, Nigeria | ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Delta |
Owhrode wani gari ne da ke cikin Karamar Hukumar Udu a Jihar Delta, Nijeriya.[1]
A ƙarshen shekara ta 2016, Owhrode da sauran al'ummomin Udu sun shiga rikicin kan iyaka tare da al'ummomin Ughievwen da ke kananan hukumomin Udu da Ughelli ta Kudu.
Kungiyar tsagerun Niger Delta Greenland Justice Mandate sun dauki alhakin kai hari kan bututun iskar gas a yankin Owhrode a ranar 19, ga watan Agustan, shekara ta 2016.[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Militants Blow Up NPDC Oil Installation In Delta State". SaharaReporters. August 19, 2016.
- ↑ Eguche, Ladi (September 2, 2016). "Militant group's ceasefire unlikely to improve security environment in Niger delta". Forbes.