Pa Omar Jobe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pa Omar Jobe
Rayuwa
Haihuwa Yundum (en) Fassara, 26 Disamba 1998 (25 shekaru)
ƙasa Gambiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Real de Banjul F.C. (en) Fassara2014-2017
ASEC Ndiambour (en) Fassara2017-2019
Sheikh Jamal Dhanmondi Club (en) Fassara2019-20212823
  FK Shkëndija (en) Fassara2021-202200
FC Struga (en) Fassara2021-2022123
FC Neman Grodno (en) Fassaraga Augusta, 2022-Disamba 202220
 

Pa Omar Jobe (an haife shi a ranar 26 ga watan Disamba 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Gambia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga kungiyar FC Neman Grodno, kuma yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gambia.[1][2]

Aikin kulob[gyara sashe | gyara masomin]

Sheikh Jamal Dhanmondi[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 27 ga watan Janairu 2021, Omar ya xora ƙwallo ukku rigis na farko a gasar Firimiya ta Bangladesh 2021, inda ya ci ƙwallaye huɗu a karawarsu da Arambagh. [3]

KF Shkendija

Bayan kakar wasanni biyu masu nasara a Bangladesh, Jobe ya rattaba hannu kan kungiyar KF Shkendija ta (Pree transfer) Macedonia a kan canja wuri na kyauta amma ya kasa shiga cikin kungiyar ta farko kuma nan da nan aka ba da shi aro ga kungiyar kwallon kafa ta FC Struga na Macedonia na sauran kakar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Strack-Zimmermann, Benjamin. "Pa Omar Jobe" . www.national-football-teams.com .
  2. "Gambia - P. Jobe - Profile with news, career "Gambia - P. Jobe - Profile with news, career statistics and history - Soccerway" . "Gambia - P. Jobe - Profile with news, career statistics and history - Soccerway" int.soccerway.com
  3. Omar Jobe's hat trick helps Sk Jamal crush Arambagh KC unb.com.bd. Retrieved 27 June 2021