Pahari
Appearance
Pahari | |
---|---|
ambiguous label (en) da language identifier (en) |
Yare ne wanda ɗaya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta Indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 3,254,000 suna magana na yaren.