Jump to content

Parcours de réfugiés

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Parcours de réfugiés
Asali
Lokacin bugawa 2009
Asalin suna Parcours de réfugiés
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Ali Benjelloun (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Ali Benjelloun (en) Fassara

Parcours de réfugiés fim ne da aka shirya shi a shekarar 2009 a game da 'yan gudun hijira a Maroko, wanda Ali Benjelloun ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Maroko dai na karɓar bakin haure da dama waɗanda makomarsu ita ce Turai. Kimanin waɗannan bakin hauren dubu daya ne ke rike da katin ‘yan gudun hijira na siyasa daga hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNHCR). Koyaya, hatta masu wannan katin suna fuskantar ƙalubale.[1]

An duba Parcours de réfugiés a bukukuwa masu zuwa:[2]

  • Festival Internacional del Cortometraje y del Documental de Casablanca 2010
  • Festival Internacional de Cine Documental de Khoribga (FIFDOC) 2010
  1. 1.0 1.1 "Le "Parcours de réfugiés" au Ritz". Actualités du Maroc (in French). 12 January 2010. Archived from the original on 28 January 2013. Retrieved 14 March 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Parcours de réfugiés". Fondo Filmico. Retrieved November 7, 2012.[permanent dead link]