Jump to content

Pascal Amanfo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pascal Amanfo
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
Kyaututtuka
IMDb nm2479375

Pascal Amanfo marubucin darektan hada wasan kwaikwayo ne na kasara najeriya dama na kasar ghana baki daya.

Amana ya fara shiga ya fara jaraba addini kirestanci a shekarai dubu biyu da sha biyar 2015. A cikin wata hira da akati dashi a wani taro a ghana shekarai dubu biyu da sha hudu 2014 amanfo ya bayyana jarumin daaya lashe lambar yabo a inta biyun da akayi. sharon fresis ta bayya na amanfo a matsayin jagora wanda ya cancanci yabo a jajircewarsa. Babbar 'yar wasan kwaikwayo ta Ghana, Yvonne Nelson da take magana akan gano ta Amanfo, ta bayyana cewa yana daya daga cikin manyan draktoci a Ghana kuma yana da hanyar sanya yanayi mai wahala ya zama kamar mara wahala a cikin 2011, Amanfo ya ba da umarni Single shida, tare da Yvonne Okoro da John Dumelo.A shekarar 2013, Amanfo ya haifar da ce-ce-ku-ce a fina-finai a Najeriya da Ghana, lokacin da fim dinsa na Boko Haram ya fara fitowa. [1] [2] [3]