Pataliputra Housing Colony

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pataliputra Housing Colony

Wuri
Map
 25°37′46″N 85°06′30″E / 25.62944°N 85.10833°E / 25.62944; 85.10833
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBihar
Labarin ƙasa
Yawan fili 0.64 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1954
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Gari ne da yake a Yankin Patna dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 3,531.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]