Jump to content

Patoo Abraham

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Patoo Abraham
Rayuwa
Haihuwa 1966 (57/58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Patoo Abraham (an haife ta ashekarar 1966) wata karuwa ce 'yar Najeriya kuma mai fafutukar kare hakkin mata da ke fafutukar aikin karuwanci a Najeriya da kuma nema ma mata aikin karuwanci a fadin Najeriya. Tun daga shekarar 2014 ta kasance shugabar ƙungiyar Hadin gwiwan maaikatan Kan karuwanci dake Afirka (ASWA) a Najeriya. Har ila yau, ita ce Shugabar Mata ta Power of Initiative (WOPI), wata kungiya mai zaman kanta da aka kafa don manufar inganta aikin jima'i a Najeriya. Ta yi jerin gwanon zanga-zangar a titunan Legas game da cin mutuncin da kuma watsi da ma'aikatan ta masu aikin karuwanci.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.