Jump to content

Patricia Berjak

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Patricia Berjak
Rayuwa
Haihuwa 29 Disamba 1939
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 21 ga Janairu, 2015
Karatu
Makaranta Jami'ar Witwatersrand
Jami'ar KwaZulu-Natal
Jami'ar Natal
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a botanist (en) Fassara
Employers Jami'ar KwaZulu-Natal
Jami'ar Natal
Kyaututtuka
Mamba The World Academy of Sciences (en) Fassara

Patricia Berjak FRSSAf (29 Disamba 1939 - 21 Janairu 2015) 'yar Afirka ta Kudu ƙwararriya ce kuma masaniya a fannin kimiya da ta shahara da aikinta kan ilimin halittu da tsirrai da Iri (seeds), musamman ma iri na (seed recalcitrance)[1][2][3] Ta kasance Farfesa na shekaru 48 a Jami'ar Kwazulu-Natal (UKZN).

Ta sami B.Sc. digiri a fannin ilmin sunadarai da halittu a Jami'ar Witwatersrand (1962), sannan ta ci gaba zuwa Jami'ar Natal (yanzu UKZN), inda ta sami M.Sc. a fannin ilimin lissafi na dabbobi masu shayarwa da ilmin sunadarai (1966) da kuma PhD a fannin ilmin halittu da iri (seeds) (1969). Ta kasance memba na Kwalejin Kimiyya ta Afirka ta Kudu, kuma Fellow na Jami'ar Natal, Royal Society of South Africa da Kwalejin Fasaha ta Duniya ta Uku (Third World Academy of Sciences). An ba ta lambar yabo ta Order of Mapungubwe (Silver) a shekara ta 2006.[4]

Ana amfani da madaidaicin mawallafin gajarta Berjak don nuna wannan mutumin a matsayin marubucin lokacin da aka ambaci sunan botanical

  1. Rondganger, Lee (28 January 2015). "UKZN scientist dies after short illness". IOL.
  2. Mycock, David (2015). "Professor Patricia Berjak (1939–2015): World-renowned plant scientist and exceptional mentor". South African Journal of Science. 111 (5/6). doi:10.17159/sajs.2015/a0106.
  3. Farrant, Jill M. (2015). "Patricia Berjak FRSSAf (1939–2015)". Transactions of the Royal Society of South Africa. 70 (2): 191–192. doi:10.1080/0035919X.2015.1051341.
  4. "Patricia Berjak (1939 - )". Order of Mapungubwe. The Presidency, Republic of South Africa. Archived from the original on 23 April 2016. Retrieved 9 April 2016.