Jump to content

Patricie Uwase

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Patricie Uwase
Minister of State in charge of Infrastructure (en) Fassara

31 ga Janairu, 2022 -
Rayuwa
Haihuwa 1989 (34/35 shekaru)
Karatu
Makaranta University of California, Berkeley (en) Fassara
Q114679630 Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Patricie Uwase (an haife shi a shekarar 1989) injiniya ce kuma yar siyasar ƙasar Rwanda wadda a halin yanzu take aiki a matsayin Ministar ƙasa a ma'aikatar samar da ababen more rayuwa ta gwamnatin Rwanda. A baya, ta yi aiki a matsayin shugabar hukumar Rwandair kuma babban sakatare na ma'aikatar ababen more rayuwa ta Rwanda . [1] [2]

Ta yi digirin digirgir a fannin injiniyan farar hula daga tsohuwar Cibiyar Kimiyya da Fasaha ta Kigali (tsohon suna KIST) a Ruwanda, kuma ta yi Jagorar Kimiyya a fannin Injiniya ta Jami'ar California, Berkeley [3] [4]

  1. "RwandAir » The new CEO of Rwandair takes up office". www.rwandair.com. Retrieved 2021-11-16.
  2. "Makolo takes over as RwandAir CEO". The New Times | Rwanda (in Turanci). 2018-04-10. Retrieved 2021-11-16.
  3. "When Dreams Sustain Ambitions". Mastercard Foundation (in Turanci). 2018-01-02. Retrieved 2021-11-16.
  4. "Patricie Uwase". SHE-CAN (in Turanci). Archived from the original on 2022-01-17. Retrieved 2021-11-16.