Jump to content

Paul Malakwen Kosgei

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paul Malakwen Kosgei
Rayuwa
Haihuwa Marakwet District (en) Fassara, 22 ga Afirilu, 1978 (46 shekaru)
ƙasa Kenya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marathon runner (en) Fassara da Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines marathon (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Paul Malakwen Kosgei (an haife shi ranar 22 ga watan Afrilu 1978, a yankin Marakwet) ɗan asalin ƙasar Kenya ne kuma dan tseren marathon ne. Ya fara yin fice a wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta hanyar daukar kambun kananan yara na duniya na gudun mita 3000 a shekarar 1997, sannan kuma ya samu lambobin yabo a jere a Gasar Cin Kofin Kasashen Duniya ta IAAF daga 1998 zuwa 2000.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.