Peter Sedufia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Peter Sedufia
Rayuwa
ƙasa Ghana
Sana'a
Sana'a darakta da producer (en) Fassara
IMDb nm9406059

Peter Kofi Sedufia ɗan Ghana ne mai shirya fina-finai kuma furodusa.[1][2]

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Sedufia ya halarci Cibiyar Fina-Finai da Talabijin ta ƙasar Ghana, inda ya yi fice a fannin bayar da umarni. Bayan ya jagoranci gajerun fina-finai da yawa, ya fito da fim ɗinsa na farko, mai suna Keteke.[3][4]

Filmography[gyara sashe | gyara masomin]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2017: Ketek
  • 2018: Sidechic Gang
  • 2020: Aloe Vera

Gajerun fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2014: The Traveller
  • 2016: Master and 3 Maids

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Africiné - Peter Sedufia". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-21.
  2. "Sedufia, Peter | African Film Festival, Inc" (in Turanci). Retrieved 2021-11-21.
  3. "Berlinale Talents - Peter Sedufia". Berlinale Talents (in Turanci). Retrieved 2021-11-21.
  4. "Peter Sedufia". Association Cinémas et Cultures d'Afrique (in Faransanci). Retrieved 2021-11-21.